Sashen da yake kula da wallafa labaran harka a wannan dandali, yana bayar da hakuri ga dimbin masu karatu da suka dogara ga wannan shafi don samun labaran harkar musulunci a wannan nahiya,rashin samun labarai daga wannan zaure ya faru ne saboda wasu matsaloli,amma yanzu da yardar Allah mun dan shawo kansu.
Da fatan za aci gaba da yi mana addu'a.
No comments:
Post a Comment