A jiya Alhamis ne aka gabatr da Mauludin Diyar Manzon Allah
a garin Charanci. Malam Kasim Umar Sokoto ne ya zama babban bako a wannan wuri
inda ya gabatr da jawabai masu matukar muhimmanci da amfanarwa. Ya tabo
batutuwa da suka hada da takaitaccen Tarihin Haihuwar Fatima(AS) da dalilan da
suka janyo Allah (T( ya yi ma Mnazo baiwa da wannan tsarkakakka.
Ga wasu daga hotunan wannan mauludi nan kamar yadda za a iya
gani.
No comments:
Post a Comment