yan'uwa mata gami da daliban Fufiyyoyi da islamiyyu hade da
Harisawa sun gabatar da muzaharar murnar Mauludin Fatima diyar Manzon Allah(S)
a wannan rana ta Laraba. An kuma fara gabatar da ita tun misalin karfe tara na
safe.
Ga wasu hotunan da
aka dauka nan kamar yadda muzaharar ta wakana.
No comments:
Post a Comment