Saturday, December 11, 2010

YADDA AKA TARBI DAWOWAR SU MALAM YAKUBU YAHAYA KATSINA photo: abdul'aziz

MALAM YAKUBU YANA YIWA 'YAN UWA JAWABI AKAN ZUWAN SU IRAN

NAN KUMA TARON MUTANAN DA SUKA ZO YIWA MALAM BARKA DA ZUWA

NAN MA 'YAN UWA NE TARE DA MAKWABTAN MALAM

WASU DAGA CIKIN 'YAN UWA

MALAM YANA YANA FADIN ABUBUWAN DA 'YAN UWA YA KAMATA SU RIKAYI..

No comments:

Post a Comment