MUN SAMU HOTUNAN DAGA: HARKARMUSULUNCI.ORG

Sayyid Ibrahim Zakzaky(H) a lokacin da yake gabatar da jawabi a taron
wasu daga cikin Dalibai suna gabatar da Pared a lokacin gabatar da bikin
wasu da suka hardace Al'Qur'anin suna gabatar da karatu a gaban Alaramma Gwani Lawi
Wani sashe na 'yanuwa suna sauraren jawabin Sayyid Zakzaky(H) a wajen taron
No comments:
Post a Comment