MANUFAR BUDE WANNAN DANDALI NA MEDIAFORUM KATSINA, SHINE YADA HARKOKIN KIRAN DA MAULANA SAYYID IBRAHIM ZAKZAKY(H)YAKE YI NE.TARE DA KAWO LABARAN ABUBUWAN DA KE FARUWA NA WANNAN HARKAR TA MUSULUNCI A WANNAN YANKI NA KATSINA DAMA WASU YANKUNA, NA YUNKURIN WAYAR MA AL'UMMA KAI DANGANE DA AL'AMARIN MUSULUNCI, MUSAMMAN ABINDA YA SHAFI KOYARWAR AHLUL-BAITIN MANZON ALLAH(AS).
Thursday, March 12, 2015
ZAUREN MEDIA FORUM KATSINA YA SAKE DAWOWA FAGE
Wannan zaure yana sake Sanar da al'umma da suke bibiyar labaran harka daga yankin Da'irar Katsina da kewaye dama sauran yankunan wannan kasa cewa, za a ci gaba da samun labaran wannan harka ta musulunci da Sheikh Zakzaky(H) ke jagoranta.
No comments:
Post a Comment