Wednesday, March 18, 2015

SANARWA

A na sanar da maziyarta wannan safi da su kara hakurin sauraren rashin ganin labarai da hotunan harka Kalmar yadda aka sanar a kwanakin  baya, saboda wasu gyare-gyare.
 Da komi ya tafi daidai, za ku ci gaba samun ingatattun bayanai.Da fatan za a yi hakuri.

Thursday, March 12, 2015

ZAUREN MEDIA FORUM KATSINA YA SAKE DAWOWA FAGE

Wannan zaure yana sake Sanar da al'umma da suke bibiyar labaran harka daga yankin Da'irar Katsina da kewaye dama sauran yankunan wannan kasa cewa, za a ci gaba da samun labaran wannan harka ta musulunci da  Sheikh Zakzaky(H) ke jagoranta.