MANUFAR BUDE WANNAN DANDALI NA MEDIAFORUM KATSINA, SHINE YADA HARKOKIN KIRAN DA MAULANA SAYYID IBRAHIM ZAKZAKY(H)YAKE YI NE.TARE DA KAWO LABARAN ABUBUWAN DA KE FARUWA NA WANNAN HARKAR TA MUSULUNCI A WANNAN YANKI NA KATSINA DAMA WASU YANKUNA, NA YUNKURIN WAYAR MA AL'UMMA KAI DANGANE DA AL'AMARIN MUSULUNCI, MUSAMMAN ABINDA YA SHAFI KOYARWAR AHLUL-BAITIN MANZON ALLAH(AS).
Saturday, March 19, 2011
Hotonan Jana'izar Marigaya Alh. Hamid Danlami, wanda Maulana Ibrahim Zakzaky ya Jagoranta, ranar Juma'a 18/03/2011 Garin Zaria, Daukar Hotona: Mohammed Zaharadeen Katsina Media Forum
No comments:
Post a Comment